Labaran ban haushi


Dec 03, 2019 · Duk da ya kasa jagorantar kasar Senegal lashe gasar cin kofin Afrika na 2019 inda suka yi rashin nasara a wasan karshe a hannun kasar Algeria da ci daya mai ban haushi, Sadio Mane ya samu nasarar shiga cikin jerin ‘yan wasa 3 da za’a zabi gwarzon dan kwallon kafa na Afrika. An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Abun ban haushi da takaici NYSC basa binciken karatun sede kawae a basu damar yin service, Mafiyawancinsu da dama suna samun aiki da wannan "fake degree" muna rokon gomnati dan ALLAH ta dauki mataki akan hakan domin kare mutuncin mu yan Nigeria. Ivory coast ta doke Najeriya da ci daya mai ban haushi a gasar matasa ta ‘yan kasa da shekaru 23, inda ake fafutukar neman tikitin shiga gasar kwallon kafa ta Olamfik da zata gudana a birnin Tokyo na Japan, wasan farko na ruknuni na 2 da aka fafata... A rukunin na uku, Afirka ta Kudu ta ta yi wa Sudan ci mai ban haushi, nasarar da ya sa ta yi kunne doki da abokiyar hamayyarta da yawan maki. Ita ma Ghana tana fafatawa da Sao Tome da Principe a ...